- Gwamnan jihar Neja nada sabin sakatarori na dindin yayin da kuma ya yi ritaya wasu 16
- Gwamnati zata yi karin ma'aikatu 3 da kuma daukan ma’aikata masu digiri 250
- Sakatarori 8 za su ci gaba da aikin su yayin da wasu 2 kuma wadanda aka ba rikon kwariya za a tabbatar da su
Gwamna Abubakar Bello na jihar Nijar a ranar Talata, 30 ga watan Mayu ya yi ritaya wasu sakatarori 16 inda kuma ya nada sababbi 17.
Babban mataimakin na musamma kan harkokin watsa labarai na gwamnan jihar, Mista Jide Orintunsin, ya bayyana cewa gwamnan ya umarci sakatarori da su ci gaba da hutun ritaya a nan da nan.
Nuperunz.com ta ruwaito cewa, Orintunsin ya ce sakatarori 8 za su ci gaba da aikin su yayin da wasu 2 kuma wadanda aka ba rikon kwariya za a tabbatar da su.
Gwamnan jihar Neja Abubakar Bello
"Karin ma'aikatu 3 da kuma daukan ma’aikata masu digiri 250 na daya daga cikin kokarin cin gajiyar ma'aikataun da kuma bunkasa ta.
KU KARANTA: Fadar shugaban ƙasa tayi watsa watsa da gwamna Fayose, Karanta
Sababbin ma'aikatun sun hada da; Ma'aikatar gandun daji da kuma dabbobi, ma'aikatar ma'adanai da ma'aikatar al'adu da yawon shakatawa, kawo yawan ma'aikatun a jihar zuwa 18 daga 15.
We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Title :
Gwamna Bello ya nada sabin sakatarori 17, ya kuma yi ritaya wasu 16
Description : - Gwamnan jihar Neja nada sabin sakatarori na dindin yayin da kuma ya yi ritaya wasu 16 - Gwamnati zata yi karin ma'aikatu 3 da kuma dau...
Rating :
5