Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Uncategories » Sabon salon da Boko Haram ke amfani da shi da watan Ramadana – Kwamishanan labarai

Sabon salon da Boko Haram ke amfani da shi da watan Ramadana – Kwamishanan labarai

Unknown
Add Comment
Monday, 12 June 2017
- Gwamnatin jihar Adamawa ta bayyana sabon salon da yan Boko Haram ke amfani da shi yanzu

- Gwamnatin tace suna wayancewa da farfadiya ko kuma ciwon ciki domin tayar da Bam

- Kwamishanan labaran jihar Adamawa, Ahmad I. Sajoh, ne ya bayyana hakan


Gwamnatin jihar Adamawa ta bayyana cewa yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suna amfani da wata sabuwar salon a wannan watan mai albarka wanda shine wayancewa da ciwon ciki ko ciwon farfadiya. Muddin suka lura mutane sun taru domin taimakawa, sai su tayar da Bam din.


Gwamnatin jihar yayinda take kira da yan Najeriya da subi a hankali, sunyi kira da kowa da kowa kan iyaye su ilmantar da yaransu kada su karbi kyauta a hannun duk wanda basu sani ba.

Sabon salon da Boko Haram ke amfani 
da shi da watan Ramadana – 
Kwamishanan labarai


Yayinda yake magana a wata hira da manema labarai a Abuja ranan Asabar, 10 ga watan Yuni, kwamishanan yace gwamnati na daukan matakai kan dakile wannan abu amma yana akwai wuya gane shaidan a fuska.


KU KARANTA: Dan sanda a kashe dan babur a Enugu


Yace : “ Tashin Bam na farko a Yola, an ga mutane 2 na fada ne, kafi ka sani an tayar da yan kallo da Bam. Na biyun kuma sun shiga gareji ne sukace kowa ya zo yaci abinda kyauta, da mutane suka taru sai suka tayar da Bam.



“Tunda mun gane hakan zamuyi kira ga iyaye su fadawa yaransu kada su karbi komai daga hannun wadanda basu sani ba,”.





We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Sabon salon da Boko Haram ke amfani da shi da watan Ramadana – Kwamishanan labarai Title : Sabon salon da Boko Haram ke amfani da shi da watan Ramadana – Kwamishanan labarai
Description : - Gwamnatin jihar Adamawa ta bayyana sabon salon da yan Boko Haram ke amfani da shi yanzu - Gwamnatin tace suna wayancewa da farfadiya ko ku...
Rating : 5
Related Posts:

0 Response to "Sabon salon da Boko Haram ke amfani da shi da watan Ramadana – Kwamishanan labarai"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Davido’s Elder Brother, Chairman HKN Had Major Surgery In America
    Adewale Adeleke has just undergone a major surgery at the Emory Healthcare Clinic in Atlanta, and has shared photos to his fans on socia...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561