Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Uncategories » Abubuwa shida da ka iya chief mutkin cikin tarkon hukumar kare haddura na kasa (FRSC)

Abubuwa shida da ka iya chief mutkin cikin tarkon hukumar kare haddura na kasa (FRSC)

Unknown
Add Comment
Wednesday, 28 June 2017
-Dakokin hukumar kare haddura na kasa guda shida da ya kamata koya ya kiyaye

- Rashin bin wadannan dokokin na iya sa jami'an FRSC su kama ka


A watan fabrairu na shekara 1988, gwamnatin tarayyar Najeriya ta kirkiri hukumar kare haddura na kasa ta ha amfani da decree mai lamba 45 na shekarar 1988 wanda aka sake ma gyaran fuska da decree ta 35 na shekara 1992 wanda a kudin tsarin mulki ake ma lakabi da FRSC Act cap 141 Laws of the Federation of Nigeria (FLN).


Yan majilissan Najeriya sun zartar dashi a mastayin doka mai suna Federal Road safety Commission (FRSC) establishment Act 2007.


A kokarin cigaba da aikin su, hukumar FRSC ta ce aikata daya dakin cikin wadannan abubuwan guda shida ka iya sa mutum ya shiga tarkon hukumar.


Abubuwa shida da ka iya chief mutkin cikin Mar kare haddura na kasa (FRSC)

1. Amphani da wayar sallula


Yin kira ka amsa kira a waya na iya dauke hankalin mai tuki har ya kai ga hatsari.


2. Bel na mazauna kujerun gaba


He directed from pasinjan da ke zaune to gaba and zama dole suyi amfani da bel domin kaucewa fushin hukumar. Idan hatsari ya faru pasinjan baya ma da bai daura bel ba yana iya tsale ya ji ma dire rauni ko ma yayi sanidiyar mutuwar sa.


3. Tuki bayan shan abin maye


Tuki a yayin da mutum ke cikin maye na iya gusar da hankalin mutum komin kankantar abin mayen. Saboda haka duk wanda yasha abin maye kada yayi tuki.


4. Gudu na wuce ka'ida


Wuce kimar ka'idan gudu na titi yana dakin cikin manya-manyan abubuwan da ke hadasa hatsari a tituna.


5. Na'urar kashe gobara


Shin kana da na'urar kashe gobara a 
motar ka? Rashin wannan na'urar laifi ne da ka iya sa jami'an hukumar kare haddura na kasa su kama ka.


6. Kujerar kariya na yara


Idan kana dauke da kankanin yaro a 
motar ka, ka tabbatar kana amfani da mazauni na musamman da zai ba yaron kariya kuma a rika duba ingancin ta akai-akai.


A takaice dai hukumar FRSC c eke da alhakin karewa da rage haddura akan manyan tituna, saboda haka ya dace mubi dokokin da shawarwarin da suke bamu.


Har illa yau, aikin su ya fairy rage cikunso to manyan hanyoyi, shirya gangamin wayar da kai da dai sauransu.





We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Abubuwa shida da ka iya chief mutkin cikin tarkon hukumar kare haddura na kasa (FRSC) Title : Abubuwa shida da ka iya chief mutkin cikin tarkon hukumar kare haddura na kasa (FRSC)
Description : -Dakokin hukumar kare haddura na kasa guda shida da ya kamata koya ya kiyaye - Rashin bin wadannan dokokin na iya sa jami'an FRSC su kam...
Rating : 5
Related Posts:

0 Response to "Abubuwa shida da ka iya chief mutkin cikin tarkon hukumar kare haddura na kasa (FRSC)"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Top 5 richest Nigerian musicians in 2016 – the money in their bank accounts will shock you!
    Here are top 5 richest artistes and their net worth 5. Timi Dakolo ESTIMATED NET WORTH: N1 billion Timi Dakolo, is the fifth atiste on o...
  • Trippie Redd’s “Dark Knight Dummo” Single Featuring Travis Scott Goes Platinum
    Trippie Redd discharged a Honorable C.N.O.T.E.- delivered tune called “Dark Knight Dummo” highlighting Travis Scott before the end of l...
  • Acting President Osinbajo visits N-Power call center in Abuja
    - N-Power, the empowerment scheme Instituted by the federal government under President Muhammadu Buhari unable to gaining much acceptance - ...
  • Nnamdi Kanu's brother reveals why Turkish diplomat visited the leader IPOB
    - Turkish diplomat, Abdulkadir Erkahraman visited Nnamdi kanu over the week - Erkahraman was reportedly sent by the Turkish government to fo...
  • PDP WILL WIPE HUNGER IN 2019 - FORMER PRESIDENT JONATHAN DECLARES
    - Former President Goodluck Jonathan expressed optimism the PDP will return in 2019 - Jonathan urged Nigerians to support the PDP to achieve...
  • Neco 2018 Economics Theory & Obj – Answers
    ATTENTION :- PLEASE DONT COME HERE FOR FREE ANSWER. BE WARNED PLS NOTE: EARLY SUBSCRIPTION HELPS!!!!!!!!!!!!! Send your cards a ...
  • Davido Is Present At Bank In Atlanta When Armed Robbers Attacked The Bank
    Popular Nigerian singer, Davido, witnessed a bank robbery operation over the weekend in Atlanta, Davido who was close to the scene of t...
  • U15 Future Eagles pay courtesy visit to team sponsor, Zenith Bank
    The Zenith Bank Head office was the venue of a courtesy visit by the Nigerian Football Federation to one of its sponsors as the Under-15 Fut...
  • Falz Speaks On Why He Is Not Planning For Marriage
    Popular singer cum actor, Folarin Falana, popularly known as Falz has said he does not know when he would get married, just as he said h...
  • 2018 NECO MATHEMATICS SYMBOLS TO BE USED
    WARNING:- If You Know You won’t Subscribe For Our Maths Answers, Don’t Even Study This.. Because Studying It is just a Waste of time…...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561