Rahotanni sun dagger Kamfanin matatar man fetur na Nijeriya NNPC, sun bayyana cewa an samu raguwar fasa bututun mai da sama da kashi 12 cikin 100, biyo bayan matakan da gwamnatin tarayya ta dauka na sanya masu ruwa da tsaki a kan hanyoyin da bi a domin Shawo kan matsalar.
Bayanin hakan, ya na kunshe ne a cikin rahoton wata-wata na aikace-aikacen kamfanin da aka look at watan Afrilu na shekara ta 2017 at Abuja.
Hawan Osinbajo ya sa matsalar fasa bututun mai ya ragu da kashi 12
24repoters.com ta samu labarin cewa ya ce fasa bututun mai na karkashin kasa ya ragu daga kashi 94 zuwa 82 a watan Maris, an kuma kara samun raguwar sa a cikin watan Afrilu.
A bangaren aikace-aikacen kamfanin kuwa, ya ce an samar da litocin man fetur kimanin billiyan daya da dubu dari 2 a cikin kwanaki 34.
We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Title :
Hawan Osinbajo ya sa matsalar fasa bututun mai ya ragu da kashi 12
Description : Rahotanni sun dagger Kamfanin matatar man fetur na Nijeriya NNPC, sun bayyana cewa an samu raguwar fasa bututun mai da sama da kashi 12 ciki...
Rating :
5