Jami'an yan sanda a jihar Benue sun Damke matasa yan kasa da shekara 20 guda 3 wadanda suka Kware wajen hall gidajen Jama'a a garin Makurdi, babban Birnin jihar Ribas.
An bayyanasu ne jiya a hedkwatan huumar yan sandan jihar inda kwamishanan yan sandan, Bashir Makama Yace an Damke su ne a unguwan Wadatan garin Makurdi.
Yace: "Gungun yan fashin ya kunshi Aondokura Terngu, then shekar 15, Tyonenge Danes, 14, Tersoo Jigba, 14, Emmanuel da Onaji, 16.
Hukumar yan sanda sun yi ram kananan yara da masu fash makami a jihar Benue
"Yaran sun bayyana Cewa lallai sune wadanda a hall gidajen Jama'a da kuma tsakar rana su Dibe kayayyaki yayinda masu sentiresecuritas basu nan."
KU karanta: Ya kashe than achaba may naira 100
"A yayin Harin Kuma muka lady wani Mutum a kauyen Pika Mbasur a Gboko wanda to ikirarin Cewa shi ne soy. Bayan bincike an samu wasu kayayyakin a soy wurinsa wanda ya kunshi takalmin soy, soy kayan sauran da su. "
We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Title :
Hukumar yan sanda sun yi ram kananan yara da masu fash makami a jihar Benue
Description : Jami'an yan sanda a jihar Benue sun Damke matasa yan kasa da shekara 20 guda 3 wadanda suka Kware wajen hall gidajen Jama'a a garin ...
Rating :
5