Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Uncategories » Sa’ar bokan dake baiwa ýan-Fashi asirin sa’a ya ƙare

Sa’ar bokan dake baiwa ýan-Fashi asirin sa’a ya ƙare

Unknown
Add Comment
Friday, 2 June 2017
 [Wani boka daya kware wajen baiwa yan fashi sa’a ya shiga hannu]


[N30,000 nake amsa a hannun ýan-Fashi don in yi musu addu’ar samun sa’a – Boka]


Allah ya tona asirin wani boka daya kware wajen baiwa yan fashi sa’a mai suna Abdulrazak Buhari dake Sabon Gida jihar Katsina, inda shi kansa sa’arsa ta kare, ya shiga hannun jami’an Yansanda.


Jaridar Daily Trust ta ruwaito wannan boka shike yi ma yan fashin dake tare hanyar Funtua zuwa Zaria aiki, kuma boka Buhari ya bayyana ma jaridar cewar N30,000 yake amsa daga hannun barayin a duk aikin da yayi musu.


KU KARANTA: Sojojin Turkiyya 13 sun salwanta a hatsarin jirgin sama


“Maganan gaskiya, an kama ni ne sakamakon alakata da wasu yan fashi, kuma suna ajiyan buhunan shinkafar sata a gida na, sa’annan ina yi musu addu’ar samun sa’a. sau biyu kenan idan sun dawo daga fashi suna bani N30,000 da N20,000.” Kamar yadda ya shaida ma majiyar


Yansandan Najeriya

Dayake karin haske, kaakakin rundunar Yansandan jihar Katsina, DSP Gambo Isah yace rundunar tasu ta kama mutane 5 daga cikin gungun barayin, inda ta kwato buhunan shinkafa 48 daga gidan bokan.


Idan ba’a manta ba, ko a satin data gabata sai da Yansanda suka kama wani kasurgumin dan fashi mai suna Abdulaziz Ibrahim daga jihar Zamfara, daga nan kuma yayi sanadiyyar kamo sauran abokan nasa


Yan fashin sun yi ma wani mai suna Salisu Suleiman fashi akan hanyar Funtua inda suka kwace masa motar da ta kai Naira miliyan 2, haka zalika sun kwaci N100,000, motoci 2 da wayoyi 3 daga hannun mutane daban daban.


Da aka tsananta bincike, an gano bindiga, harsashai da alburusai, adduna da sanduna, fitila da sauran kayan tsafe tsafe duk a gidan barayin.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Sa’ar bokan dake baiwa ýan-Fashi asirin sa’a ya ƙare Title : Sa’ar bokan dake baiwa ýan-Fashi asirin sa’a ya ƙare
Description :  [Wani boka daya kware wajen baiwa yan fashi sa’a ya shiga hannu] [N30,000 nake amsa a hannun ýan-Fashi don in yi musu addu’ar samun sa’a – ...
Rating : 5
Related Posts:

0 Response to "Sa’ar bokan dake baiwa ýan-Fashi asirin sa’a ya ƙare"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Chris Brown Follows Rihanna On Instagram After She Left Hassan Jameel
    hris Brown misses his exes but the barrier has been held too high for him make up lost ground. Literally hours after it was reported...
  • Davido’s Elder Brother, Chairman HKN Had Major Surgery In America
    Adewale Adeleke has just undergone a major surgery at the Emory Healthcare Clinic in Atlanta, and has shared photos to his fans on socia...
  • James Fauntleroy Knocks Pusha T, Defends 40 On Twitter
    James Fauntleroy has come out of his self-described “hermit cave” to weigh in on the Pusha T and Drake beef, sharing some thoughts abou...
  • An hana Siyar da Giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara
    Rahotanni dake Zuwa mana sun nuna Cewa an kafa dokar hana Siyar da kayan maye Wato Giya, hana harkar karuwanci, da kuma rufe gidajen kallo d...
  • 2 Men punished for selling fake customs recruitment forms in Abuja
    - Officers of the Nigerian Customs Service (NCS) subjected two men to corporal punishment - The men were allegedly caught while impersonatin...
  • An yankewa fasto shekara 20 a gidan yari bayan yayi wa ‘yar yarinya fyade
    Wani fasto kasan Ghana na Domeabra mai suna, Vincent Kete, zai kwashe shekaru 20 a gidan yari da aikin wahala bisa ga laifin fyade wa yar sh...
  • Mikel, 22 others to battle Zambia (full list)
    – The Super Eagles will begin their Russia 2018 qualifying campaign away to Zambia – Mikel is expected to lead the squad to Ndola – Gerno...
  • 3 steps to take Nigeria out of recession - Peter Obi
    - Peter Obi spoke about Nigeria's current economic recession and how it can be ended - He said the country must increase its savings - T...
  • Arms deal probe: Read how FG doctored report to shield Buratai, Dambazau
    – The controversy surrounding the arms deal probe is still raging – Frontline Second Republic politician and Northern leader, Dr Junaid ...
  • Nationwide ASUU strike looms as union goes toe to toe with FG
    - A nationwide ASUU strike seems inevitable as the union goes toe to toe with the federal government - The union says the government is yet ...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561