Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Hausa news » A hanyar Kano zuwa Daura aka binne sihirin da akayiwa Buhari

A hanyar Kano zuwa Daura aka binne sihirin da akayiwa Buhari

Unknown
Add Comment
Hausa news
Wednesday, 26 July 2017
Rahotanni sun kawo cewa wani shahararren shehin malami da aka mabata da suna Aliyu Jibia ya wallafa a shafin sa na Facebook cewa lallai yana sane da cewa sihiri akayiwa shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari.


A cewar Arewablog.com, malamin ya bayyana cewa a jumhuriyyar Nijar aka je aka shiryo sihirin da akayiwa shugaban kasar kuma sannan aka binne shirin ne a hanyar Kano zuwa Daura.

Aliyu Jibia ya wallafa wannan ne a shafinsa inda ya kara da cewa wannan shine amsar da yaba shafin Mikiya.

Ya bayyana cewa shine mutun na farko wajen Sanar da duniya wannan tun a shekarar 2016 amma ba kowa ya basar da zancen.


A hanyar Kano zuwa Daura aka binne sihirin da akayiwa Buhari Hoto: 24repoters.com 

A cewar malamin: “Rubutu da na wallafa akan 'Bamagujen Dan Boko' duk nuni ne akan na kewaye da Buhari, kuma sihirin a jumhuriyyar Nijar aka shiryo shi, amma a hanyar Kano zuwa Daura aka binne shi.

KU KARANTA KUMA: Osinbajo zai rantsar da sababbin ministoci gobe

“Na yi iya bakin kokari na don aikawa shugaban kasa da gudunmawa da zaá warware sihirin ta hanyoyin makusantansa, amma bai je gareshi ba. A karshe, na gaji, kuma na hakura”.




We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
A hanyar Kano zuwa Daura aka binne sihirin da akayiwa Buhari Title : A hanyar Kano zuwa Daura aka binne sihirin da akayiwa Buhari
Description : Rahotanni sun kawo cewa wani shahararren shehin malami da aka mabata da suna Aliyu Jibia ya wallafa a shafin sa na Facebook cewa lallai yana...
Rating : 5
Related Posts: Hausa news

0 Response to "A hanyar Kano zuwa Daura aka binne sihirin da akayiwa Buhari"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561