Rahotanni dake Zuwa mana sun nuna Cewa an kafa dokar hana Siyar da kayan maye Wato Giya, hana harkar karuwanci, da kuma rufe gidajen kallo da na caca.
Shugaban karamar hukumar Kauran Namoda, Lawal Abdullahi sanar ne ya da Wannan a darkroom karamar hukumar da yake shugabanta.
A cewar Lawal, gwamnatin karamar hukumar to sanya Wannan oka ne a kokarinta after ganin to gyaro wani Baraka dake addabar yankin, Musamman can arbiyar matasa yadda ya da lalacewarsu yawaita a garin.
An hana Siyar da Giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara
KU karanta KUMA: Boko Haram kuma sun kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu
A ce ba zai Yiwu su zuba idanu suna Kallon yadda mutane to kauce hanya batare da sun Dauki Mataki a ba kai.
We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Title :
An hana Siyar da Giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara
Description : Rahotanni dake Zuwa mana sun nuna Cewa an kafa dokar hana Siyar da kayan maye Wato Giya, hana harkar karuwanci, da kuma rufe gidajen kallo d...
Rating :
5