Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Hausa news » Bauchi: Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na – Inji wani dattijo mai shekaru 78

Bauchi: Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na – Inji wani dattijo mai shekaru 78

Unknown
Add Comment
Hausa news
Wednesday, 9 August 2017
- An kama wani dattijo mai shekaru 78 da haihuwa da laifin saye da sayar da kayan sata

- Dattijon ya ce sabar yunwa da talauci ya sa yake sana’ar

- Musa ya ce ya yi alkawarin wannan ne na karshe, cewa ba zai sake yi ba


Wani dattijo mai shekara 78 da haihuwa, Alhaji Isa Musa ya zargi sabar yunwa da talauci ya sa ya yanke shawarar sana'ar saye da kuma sayar da kayan sata.


Da yake jawabi ga kamfanin dilancin labarai ta Punchng yayin da aka gabatar da shi a hedkwatar 'yan sanda a Bauchi a ranar Juma'a, Musa ya bayyana cewa ya fara kasuwanci ne tun a shekarar 2011.


Wannan mutumin mazaunin Bakin Kura ya ce yana da kantin sayar da kayayyaki a kasuwar Muda Laval amma harkar kasuwancin ta samu damuwa kuma ba zai iya ciyar da iyalinsa ba wadanda sun hada da mata 3 da yara 35 da kuma jikoki 18.



Alhaji Isa Musa wanda ake tuhuma da saye da kuma sayar da kayan sata


Musa ya ce: "Ina da kantin sayar da kayayyaki a kasuwar Mud Laval, amma duk kayan sun kare saboda na yi amfani da kudin da nike samu wajen ciyar da iyalina. Na fara saye da sayarwar babura na sata saboda sabar yunwa da talauci”.


KU KARANTA: 2019: Wata sabuwar rikici ta kuno kai tsakanin kungiyoyin matasan Arewa


Da aka tambaye shi idan ba shi da 'ya'ya masu girma don tallafa masa, ya ce babu ɗayan yaran da zasu iya tallafa masa saboda ba su da karfin arziki. Mutumin ya ce ya ba da babur ɗaya ga wani yaronsa don zuwa makaranta.


Kamar yadda 24repoters.com  ke da labari, Musa ya ce ya yi alkawarin wannan ne na karshe, cewa ba zai sake sana’ar ba. Musa ya kuma yi ikirarin cewa ya ta ba sayar da kayan maye a cikin shekaru 6 da suka gabata, amma yanzu haka ya dai na.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Bauchi: Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na – Inji wani dattijo mai shekaru 78 Title : Bauchi: Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na – Inji wani dattijo mai shekaru 78
Description : - An kama wani dattijo mai shekaru 78 da haihuwa da laifin saye da sayar da kayan sata - Dattijon ya ce sabar yunwa da talauci ya sa yake sa...
Rating : 5
Related Posts: Hausa news

0 Response to "Bauchi: Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na – Inji wani dattijo mai shekaru 78"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Davido Is Present At Bank In Atlanta When Armed Robbers Attacked The Bank
    Popular Nigerian singer, Davido, witnessed a bank robbery operation over the weekend in Atlanta, Davido who was close to the scene of t...
  • Trippie Redd’s “Dark Knight Dummo” Single Featuring Travis Scott Goes Platinum
    Trippie Redd discharged a Honorable C.N.O.T.E.- delivered tune called “Dark Knight Dummo” highlighting Travis Scott before the end of l...
  • Neco 2018 Economics Theory & Obj – Answers
    ATTENTION :- PLEASE DONT COME HERE FOR FREE ANSWER. BE WARNED PLS NOTE: EARLY SUBSCRIPTION HELPS!!!!!!!!!!!!! Send your cards a ...
  • Falz Speaks On Why He Is Not Planning For Marriage
    Popular singer cum actor, Folarin Falana, popularly known as Falz has said he does not know when he would get married, just as he said h...
  • John Odigie-Oyegun condemns anti-Igbo hate song
    - John Odigie-Oyegun advised those he referred to as ‘merchants of hate’, to learn lessons  from the Rwandan Civil War; as he stated that it...
  • NIGERIA THE NABS INDIAN IN KANO FOR ALLEGEDLY REPACKAGING EXPIRED MEDICINES
    - The Indian, whose name was not given, was arrested by the police in Kano state - The officers who arrested him also discovered the house w...
  • Neco 2018 Practical Physics Theory – Answers
    2a) In a tabular form: Under tita°: 75, 65, 55, 45, 35 Under MO(cm): 1.1, 2.0, 2.5, 3.4, 3.9 Under NO(cm): 6.2, 6.4, 6.6, 6.8,...
  • GOVERNOR YARI REVEALS WHAT BUHARI TOLD HIM ABOUT OSINBAJO
    - Chairman of the Nigeria Governors’ Forum (NGF), Alhaji Abdulaziz Yari has revealed what Buhari told him in London - He said that President...
  • Wizkid Brags Saying ‘If I Have Sex With Your Girl You Won’t Get Her Back’
    Wizkid Brags Saying ‘If I Have Sex With Your Girl You Won’t Get Her Back’ Wizkid has come to surprise his fans with a very erotic me...
  • MESSI, RONALDO LEAD SPORTS STARS IN CONDEMNING BARCELONA ATTACK
    Barcelona’s Argentinian forward Lionel Messi  Football icons and longtime rivals Lionel Messi and Cristiano Ronaldo joined Spanish sports st...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561