Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Hausa news » Muhimman ababe 5 da ke matukar jiran shugaba Buhari ya zo ta kansu da ya dawo - Sam Nda Isaiah

Muhimman ababe 5 da ke matukar jiran shugaba Buhari ya zo ta kansu da ya dawo - Sam Nda Isaiah

Unknown
Add Comment
Hausa news
Friday, 4 August 2017
- Sam Nda Isaiah yayi takarar shugaban kasa a 2015

- Dan jaridar ya tasa PDP a gaba a da

- Ya lissafta abubuwa 5 da ya kamata shugaba Buhari yayi maza-maza da ya dawo

Babban jigo a jam'iyyar APC kuma mai kokarin gyarawa gwamnatoci zama, Mista Sam Nda Isaiah, ya zayyana abebade 5 da ke da matukar muhimmanci ga gwamnatin shugaba Buhari, da zarar ya tako gida Najeriya.


Muhimman abebade biyar da ke matukar jiran shugaba Buhari ya zo ta kansu da ya dawo


Shekarar nan dai shugaban bayyi wani aiki ba, amma ya mika wa farfesa Osinbajo ragamar mulki, sai dai kuma kash, ba kowanne abu ne doka ta bari Yemi Osinbajon yayi ba, dole sai Buharin da kansa, musamman ganin ba'a bashi sunan mukaddashi ba a hukumance, sai dai mai iyar da tsarin gwamnati.


Ga abubuwan da Sam Nda ya fayyace kamar haka:


1. Sake Ministoci


2. Duba rahoto kan cin hanci a gwamnatinsa da daukar kwakkwaran mataki, musamman batun su kudin NIA a Legas da na Babachir David Lawal


DUBA WANNAN: Bankin Lamuni na duniya IMF ya baiwa Najeriya rahoton sa kan farfadowar tattalin arziki


3. Cike guraben gwamnatoci da a baya ya sauke shuwagabanninsu, wadanda har yanzu ba'a nada ba


4. Sake hade kan 'yan Najeriya, saboda karin zaafan kalamai daga kabilu da bangarorin kasar.


5. Cika alkawurran jam'iyyarsa ta APC wadanda ya dauka shekaru uku da suka wuce.


Ya zuwa yanzu dai ba'a san ranar dawowar shugaba Buhari ba, gashi kuma shekarar zaben 2019 na kara karatowa.


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Muhimman ababe 5 da ke matukar jiran shugaba Buhari ya zo ta kansu da ya dawo - Sam Nda Isaiah Title : Muhimman ababe 5 da ke matukar jiran shugaba Buhari ya zo ta kansu da ya dawo - Sam Nda Isaiah
Description : - Sam Nda Isaiah yayi takarar shugaban kasa a 2015 - Dan jaridar ya tasa PDP a gaba a da - Ya lissafta abubuwa 5 da ya kamata shugaba Buhari...
Rating : 5
Related Posts: Hausa news

0 Response to "Muhimman ababe 5 da ke matukar jiran shugaba Buhari ya zo ta kansu da ya dawo - Sam Nda Isaiah"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Trippie Redd’s “Dark Knight Dummo” Single Featuring Travis Scott Goes Platinum
    Trippie Redd discharged a Honorable C.N.O.T.E.- delivered tune called “Dark Knight Dummo” highlighting Travis Scott before the end of l...
  • Davido Is Present At Bank In Atlanta When Armed Robbers Attacked The Bank
    Popular Nigerian singer, Davido, witnessed a bank robbery operation over the weekend in Atlanta, Davido who was close to the scene of t...
  • Neco 2018 Economics Theory & Obj – Answers
    ATTENTION :- PLEASE DONT COME HERE FOR FREE ANSWER. BE WARNED PLS NOTE: EARLY SUBSCRIPTION HELPS!!!!!!!!!!!!! Send your cards a ...
  • Falz Speaks On Why He Is Not Planning For Marriage
    Popular singer cum actor, Folarin Falana, popularly known as Falz has said he does not know when he would get married, just as he said h...
  • NIGERIA THE NABS INDIAN IN KANO FOR ALLEGEDLY REPACKAGING EXPIRED MEDICINES
    - The Indian, whose name was not given, was arrested by the police in Kano state - The officers who arrested him also discovered the house w...
  • GOVERNOR YARI REVEALS WHAT BUHARI TOLD HIM ABOUT OSINBAJO
    - Chairman of the Nigeria Governors’ Forum (NGF), Alhaji Abdulaziz Yari has revealed what Buhari told him in London - He said that President...
  • Wizkid Brags Saying ‘If I Have Sex With Your Girl You Won’t Get Her Back’
    Wizkid Brags Saying ‘If I Have Sex With Your Girl You Won’t Get Her Back’ Wizkid has come to surprise his fans with a very erotic me...
  • MESSI, RONALDO LEAD SPORTS STARS IN CONDEMNING BARCELONA ATTACK
    Barcelona’s Argentinian forward Lionel Messi  Football icons and longtime rivals Lionel Messi and Cristiano Ronaldo joined Spanish sports st...
  • NIGERIAN LAWMAKERS ARE UNARMED ROBBERS - OBASANJO AGAIN BLASTS NATIONAL ASSEMBLY
    - Former President Olusegun Obasanjo has described the national lawmakers as unarmed robbers - Obasanjo also lamented that seven out of ten ...
  • Entrepreneur Investor BJ Shares Adorable Photo With Wizkid
    Entrepreneur Investor BJ Shares Adorable Photo With Wizkid: Investor BJ wrote:- BJ WISE ENT #VIa Mr souls wears#wiz#everybody En...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561