Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» News » Wasu karnuka 2 sun mutu bayan dakile harin Boko Haram a Maiduguri

Wasu karnuka 2 sun mutu bayan dakile harin Boko Haram a Maiduguri

Unknown
Add Comment
News
Friday, 4 August 2017
Wasu karnuka biyu sun dakile yunkurin kai hari da wasu yan kunar bakin wake biyu suka yi a babban asibitin Moloi dake Maiduguri.


Harin da aka dakile shine sabon harin da ‘yan ta’addan Boko Haram dake arewa maso gabashin Najeriya suka kai.


Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa na jihar Borno, Mista Fatomi Ahmed, ya tabbatar da al’amarin a wani hira da manema labarai bayan harin.
Ahmed ya ce hukumar ta aika da tawagar masu ceto da su je wajen da harin ya afku.


KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: El-Rufai, da sauran mambobin kwamitin APC na cikin ganawa mai muhimmanci


Kakakin hukumar tsaro na hadin gwiwa wato CJTF, Malam Bello Danbatta wanda ya tabbatar da al’amarin yace karnukan da yan kunar bakin waken sun mutu a take amma ba’a rasa ran kowa ba.

Wani shaidar gani da ido, Mista Rilwan Isah yace haushin da karnukan biyu ke tayi ne ya hana yan kunar bakin waken samun damar shiga harabar asibitin.


Ya kara cewa karnukan sun kai hari ga ‘yan ta’addan, mace da namiji, wanda hakan ya tursasa su dana bam din a jikinsu. Isah yace karnukan mallakar hukumar CJTF ne.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Title : Wasu karnuka 2 sun mutu bayan dakile harin Boko Haram a Maiduguri
Description : Wasu karnuka biyu sun dakile yunkurin kai hari da wasu yan kunar bakin wake biyu suka yi a babban asibitin Moloi dake Maiduguri . Harin da a...
Rating : 5
Related Posts: News

0 Response to "Wasu karnuka 2 sun mutu bayan dakile harin Boko Haram a Maiduguri"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • NECO 2018 ENGLISH LANGUAGE ANSWERS
    ENGLISH OBJ 1- 10 = CDAEBDADBA 11-20 = CECDCCECDB 21-30 = DABDCBABCD 31-40 = CBCADEBEBA 41-50 = AAADAEADDC 51-60 = BDABADDCBC ...
  • Davido’s Elder Brother, Chairman HKN Had Major Surgery In America
    Adewale Adeleke has just undergone a major surgery at the Emory Healthcare Clinic in Atlanta, and has shared photos to his fans on socia...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561