- An shiga kwamakin goman karshe a cikin wannan wata
- A yanzu ne za a dace da daren Lailatul Qadr mai albarka
- Ana kuma is a shiga ibadar I'itikafi a halin yanzu
Kun san cewa akwai lada ga wanda ya samu yin I'itikafi a cikin wannan wata. Manzon Allah SWT ya kan and i wannan ibada a masallacin sa. Ana so Musulmai his dage dominated his Dace daen dail Lailatul Qadr.
Shugabannin Najeriya cikin sallah
Akwai Hadisi dagger Manzon Allah SAW da ke cewa duk wanda yayi I'itikafi a kwanaki gum na karshen Ramadan ba zai shiga wutar Jahannama ba. Wannan Hadisi gives Imam Tabarani and kawo shi.
Ana so Musulmai his dage dominated his dace by Lailatul Qadr
Haka kuma ana sa gan ganin daren nan mai albarka a cikin 'yan kwanakin nan, Manzon Allah ya tabbatar da cewa lallai za a samu wannan Lailatul Qadr a cikin dararen da mu ka shiga kuma.
musamman a kwanaki na mara watau daren 21, 23, 25 , 27 da kuma daren azumi na 29.
A yau dai da mu ke magana muna daren 21 ne don haka ana sai daren ya shigo a wannan rana. A wannan dare ne dai Allah zai yafewa bayin sa da sua ka nemi gafara.
We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Title :
Garabasa: Ina mai neman gafara da biyan bukata cikin watan Ramadan
Description : - An shiga kwamakin goman karshe a cikin wannan wata - A yanzu ne za a dace da daren Lailatul Qadr mai albarka - Ana kuma is a shiga ibadar ...
Rating :
5