Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Uncategories » Kotun tarayya ta ci tarar lauyan Evans naira dubu ashirin (N20,000)

Kotun tarayya ta ci tarar lauyan Evans naira dubu ashirin (N20,000)

Unknown
Add Comment
Thursday, 13 July 2017
-Kotu ta gargadi lauyan Evans daya daina aikata laifin da ya saba wa dokan aikinsu

-Evans yayi kira da asake shi idan babu wani laifi akansa

-Baban Evans ya nemi hukuma da ta biyasu diyyar naira N300m saboda batancin da aka ma dan sa


Justice Abdulazeez Anka na Babbar Kotun Tarayya Legas ya maka wa mista Olukoya Ogugbeje lauyan shahararen mai garkuwa da mutane Chukwudumeme Unwuamidike wanda aka fi sani da evans tarar N20,000.


Jusice AbdulAzeez Anka, ya gargadi lauyan da ya daina aikata abun da ya saba wa dokan aikinsu.


Alkalin ya zartar da hukuncin ne bayan kai karar da lauyan Evans yayi zuwa ga hukumar kare yancin dan Adam, na cewa ana rike dashi ne ba'a bisa kai'da ba.


Evans

Evans ya nemi da a shigar da karar sa kotu yanda dokar kasa ta tsara dan tabbatar da tuhumar da ake masa.


KU KARANTA: Sheriff yayi magana kan hukuncin da kotun koli ta zantar


A wata zantawar, yayi kira da asake shi idan babu wani laifi akansa.


Majiyan news agency of Nigeria(NAN) sun ba da rahoto game da rashin sauraran karan a ranar Alhamis saboda rashin halarta Ogungbeje zuwa kotu.


A ranar saurara karar lauyan evans ya turo wa kotu wsika da bai sai samu halartar zaman ba, yana neman alfarman kotu da ta daga karar zuwa wani lokaci.


Mr Steven Abunike wanda aka turo da wasikan, yayi kokarin mika wa lauyan yan sanda takardan shaidan Rashin yiwuwan halarta baban lauyan, amma yaki sauraran sa.


Lauyan yan sanda ya nuna rashin amincewan sa da wasikan rashin halarta lauyan Evans akan rattaba hanun wani lauyan akan wasikan. Haka ya nuna rashin daukan aikin sa da mahimmanci. Yayi kira da kotu da ta ci su tarar N100,000.


Alkalin yace wasikan da Ogungbeje ya rubuta ya saba kai’da, saboda rashin tura wa lauyan yan sanda kwafin wasikan.


Alkalin ya ja kunnan Ogungbeje akan laifin daya aikata, Cewan ya sabawa irin aikinsu, ya kuma ci shi tarara naira N20,000.


Anka ya dakatad da zaman zuwa 20 ga watan yuli domin sauraron karar.


A karar da Evans ya shigar mai lamba, FHC/L/CS/1012/2017, tsare shi da akayi ba tareda shigar da shi kotu ko kuma bayarda belin shi ya sabawa yancin shi na dan kasa .


A littafin doka mai sakin layin rantsuwa na 27 akan goyon bayan zantawan Baban wanda ake tuhuma (Evans), yace ana cin zarafin yaronsa wajen zartarda shari’a a kafafen yada labarai ba tareda tuhumar kotu ba.


Baban ya kara da cewa, tun kamunda yan sanda suka yiwa dansa, an hana yan uwansa da iyalensa ganin shi amma anbar yan jarida sun gana dashi.


Bugu da kari, Baban Evans yana neman diyyar naira N300m wajen hukuma saboda batancin da aka musu.


Wata Rahoton na 24repoters.com , ta rawaito cewa shahararen billoniya mai garkuwa da mutane Chukwudumeme uwuamadike wanda aka fi sani da ( Evans) ya maka kai shugaban yan sanda Ibrahim Idris dawasu mutane uku cikin kotu tarayya akan rike shi ba bisa ka’ida ba.


Tare da wa’yanda ya shigar da su kotu harda hukumar yansandar kasa, kwamishinan yan sanda na jihar Legas, special anti robbery squad,hukumar yansanda na jihar Legas.


A wani kara da lauyansa mazaunin jihar Legas Olukoya Ogungbeje ya shigar akan kare hakkin shi na dan kasa. Yace Evans ya na roko da a shigar da kararsa kotu dan tabbatar da laifinsa yadda takardar dokan kasa shafin 35(1)(c)(3)(4)(5)(a)(b) da 36 wacce tayi daidai da Kundin Tsarin Mulkin Najeri na shekara 1999


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Kotun tarayya ta ci tarar lauyan Evans naira dubu ashirin (N20,000) Title : Kotun tarayya ta ci tarar lauyan Evans naira dubu ashirin (N20,000)
Description : -Kotu ta gargadi lauyan Evans daya daina aikata laifin da ya saba wa dokan aikinsu -Evans yayi kira da asake shi idan babu wani laifi akansa...
Rating : 5
Related Posts:

0 Response to "Kotun tarayya ta ci tarar lauyan Evans naira dubu ashirin (N20,000)"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • 2 Men punished for selling fake customs recruitment forms in Abuja
    - Officers of the Nigerian Customs Service (NCS) subjected two men to corporal punishment - The men were allegedly caught while impersonatin...
  • Jailed beauty queen Joy Ugwu speaks from prison
    - Beauty queen, Joy Ugwu who is Miss Asaigbo has been arrested for her alleged involvement in fraud - She reportedly duped two people of the...
  • He is not one of us and has never been part of us - Anglican Church Denies Evans
    - Anglican Church says Evans has never been part of their family - Evans had claimed that he sponsored indigent students, gave money to wido...
  • Union leaders to petition EFCC, ICPC over alleged corrupt practices in health ministry
    - Corruption allegation has enveloped the federal ministry of health - Union leaders are said to have uncovered wholesome practices in the m...
  • Waec 2017 Chemistry (Practical Alternative A) Answers – May/June Expo
    Waec 2017 Chemistry (Practical Alternative A) Answers – May/June Expo ATTENTION:- NOTE THAT SUBSCRIBERS GETS ANSWERS BEFORE THE EXAM STARTS....
  • Those calling for the expulsion of Igbo from the north are suffering from a bloodlust - Fani-Kayode
    - Fani-Kayode claims those behind the quit notice to the Igbos in the North have uncontrollable desire to kill others - He said they are und...
  • [ Music] 9ice Ft . Davido – Living Things (Remix )
    Just as he promised few weeks back, AAR boss 9ice teams up with Davido on his club banger remix ‘Living Things‘.  This joint is definite...
  • Top 6 mistakes Ojukwu made during Biafra war
    On Tuesday, May 30, the pro-Biafra people carried out a sit-home exercise in remembrance of the heroes and heroines of Biafra . Ojukwu is a ...
  • Shettima fly yiwa wasu Igbo babban kyauta, flying suit yana alfari shower in the afternoon (Hotuna)
    - Gwamna Shattima flying affair wa wasu 'yan kabilar Igbo mazaunan jihar Borno kyautar kudi - Shettima flying suit yana alfahari shower ...
  • REAL WAEC 2017 IRS AND CRS ANSWERS AVAILABLE HERE
    1) During the Call of the Prophet Muhammad sallallahu ‘alayhi wa sallam, many Muslims were diligent in memorizing the (hadith) sayings o...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561