Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Asia » hausa » saudi_arabia » Saudi Arabia ta taso keyar yan Najeriyagida

Saudi Arabia ta taso keyar yan Najeriyagida

Ahmad Abdullahi Adamu
Add Comment
Asia, hausa, saudi_arabia
Sunday, 23 July 2017

Jirgin SAMAN

Mahukuntan Saudiyya sun taso keyar ‘yan Najeriya da
yawansu ya kai 198, da ke zaune a kasar ba a kan
ka’ida ba, wadanda aka sauke a filin jiragen sama na
Malam Aminu Kano da misalin karfe 10 na safiyar yau
asabar.

Jami’an hukumar agajin gaggawa ta kasar NEMA ne suka
karbi mutanen wadanda cikinsu akwai maza da mata,
wadanda karamin jakadan Najeriya a birnin Jeddah na
Saudiyya ya yi wa jagora har zuwa gida.
Ba wannan ne karo na farko da mahukuntan Najeriya
ke cafkewa tare da taso keyar 'yan Najeriya da ke
zaune kasar ba a kan ka'ida ba, kuma mafi yawansu na
fakewa bayan kammala aikin hajji.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Saudi Arabia ta taso keyar yan Najeriyagida Title : Saudi Arabia ta taso keyar yan Najeriyagida
Description : Jirgin SAMAN Mahukuntan Saudiyya sun taso keyar ‘yan Najeriya da yawansu ya kai 198, da ke zaune a kasar ba a kan ka’ida ba, wadand...
Rating : 5
Related Posts: Asia, hausa, saudi_arabia

0 Response to "Saudi Arabia ta taso keyar yan Najeriyagida"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561