Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Hausa news » Kus-kus: Yadda 'Yan Majalisa ke tura Jama'ar su cikin manyan Ma'aikatun Gwamnati

Kus-kus: Yadda 'Yan Majalisa ke tura Jama'ar su cikin manyan Ma'aikatun Gwamnati

Unknown
Add Comment
Hausa news
Wednesday, 9 August 2017
- An gano yadda wasu 'Yan Majalisa ke nemawa jama'a aiki a Najeriya

- Wani Dan Majalisa na Jihar Kano ya tura mutane ma'aikatar DPR

- Mafi yawan wadanda su ka samu aikin 'Yan Arewa kuma Hausawa ne

24repoters.com ta ji labarin yadda 'Yan Majalisan Tarayya ke tura Jama'ar su cikin manyan Ma'aikatun Gwamnatin kasar a boye.


'Yan Majalisa na nemawa mutanen su aiki a boye


Manyan 'Yan Majalisar kasar na nemawa mutanen su aiki a boye ba tare da wani gumi ba sai dai kurum a aika sunayen su. Honarabul Alhassan Ado Doguwa na Jihar Kano ya aika sunayen wasu mutane 8.

 
KU KARANTA: Wata tsohuwar Minista 
tayi magana game da zanga-zanga



'Yan Majalisar Tarayya na nemawa mutanen su aiki a boye

Wadanda kusan dukkan su 'Yan Arewa ne zuwa Hukumar DPR mai kula da farashin mai. Kwanakin baya an dauki yaran manya a Hukumar FIRS da babban Bankin kasar watau CBN duk a mulkin Shugaba Buhari.


Ba dai yau aka fara irin wannan abu a Najeriya ba. Mun fahimci 'Yan Majalisa kan nemi wuri domin saka yaran su a manyan ma'aikatin kasar ko sun cancanta ko ma ba su cancanta ba.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Kus-kus: Yadda 'Yan Majalisa ke tura Jama'ar su cikin manyan Ma'aikatun Gwamnati Title : Kus-kus: Yadda 'Yan Majalisa ke tura Jama'ar su cikin manyan Ma'aikatun Gwamnati
Description : - An gano yadda wasu 'Yan Majalisa ke nemawa jama'a aiki a Najeriya - Wani Dan Majalisa na Jihar Kano ya tura mutane ma'aikatar ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa news

0 Response to "Kus-kus: Yadda 'Yan Majalisa ke tura Jama'ar su cikin manyan Ma'aikatun Gwamnati"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Neco 2016 ENGLISH ESSAY OBJ AND ORAL Answers
    VERIFIED ORAL ENG. 1 BEDBEADCCA 11 ECDCCCDCCB 21 ECEDDCECAC 31 DAADEDCDDD 41 CEBECAEDEB 51 DCAEBDECCA =======================...
  • An yankewa fasto shekara 20 a gidan yari bayan yayi wa ‘yar yarinya fyade
    Wani fasto kasan Ghana na Domeabra mai suna, Vincent Kete, zai kwashe shekaru 20 a gidan yari da aikin wahala bisa ga laifin fyade wa yar sh...
  • Excellent cooperation between West African police services ensured Evans' arrest - IGP
    - Inspector General of Police, Mr Ibrahim Idris, has lauded police services in West Africa over the arrest of Chukwujeme Onwamadike, the sus...
  • Hull City announce sacking of Mike Phelan
    - Hull City are desperate to remain in the Premier League and have now fired their manager -...
  • [Music] Lil Kesh – No Fake Love
    Lil Kesh surfaces with “No Fake Love if you can’t love me now,don’t love me later bcos me no want any fake love when am making my paper.Lis...
  • Davido Is Present At Bank In Atlanta When Armed Robbers Attacked The Bank
    Popular Nigerian singer, Davido, witnessed a bank robbery operation over the weekend in Atlanta, Davido who was close to the scene of t...
  • SAMKLEF REIGNITES WIZKID BEEF, SAYS HE CAN’T TELL HIS STORY WITHOUT MENTIONING HIS NAME
    With this, we can proudly say, Samuel Oguachuba professionally known as Samklef is yet to move on from his famous beef with Wizkid. In a new...
  • BREAKING : ASUU ENDS MEETING WITH FG, ANNOUNCES DECISION TO SUSPEND STRIKE
    - Academic Staff Union of Nigerian Universities has officially suspended its strike - The union announced the suspension after it held a mee...
  • IPOB IMPORTED ARMS FROM TURKEY - MINISTER OF DEFENCE ALLEGES
    - The minister of defence, Mansur Dan Ali, says IPOB is determined to bring confusion in the country - He states that the group is supposed ...
  • DAVIDO IS NOT TOTALLY Free OVER TAGBO’S UMEIKE’S DEATH – POLICE COMMISSIONER
    The report of Directorate of Public Prosecution has revealed that popular music artist, David Adeleke aka Davido might not be totally free o...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561