Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» bokoharam » hausa » Babban Hafsan Sojan Najeriya Ya BukaciSoja Su Kamo Abubakar Shekau cikinKwanaki 40

Babban Hafsan Sojan Najeriya Ya BukaciSoja Su Kamo Abubakar Shekau cikinKwanaki 40

Ahmad Abdullahi Adamu
Add Comment
bokoharam, hausa
Sunday, 23 July 2017

Janar Tukur Yusuf Buratai Babban Hafsan Sojan


Babban Hafsan sojan Najeriya Tukur Buratai ya
dibawa Sojan kasar wa’adin kwanaki 40 da su kamo
masa mutumin nan dake ikirarin shine Shugaban
Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau a raye ko a
mace.


Daraktan Hulda da Jama’a na Sojan Najeriya Birgediya
Sani Usman Kukasheka ya fadi cikin wata sanarwa cewa
Janar Tukur Buratai ya bada wannan umarni ne ga
Kwamandan Rundunar Sojan dake fafatawa da Kungiyar
Boko Haram Manjo Janar Ibrahim Attahiru.
A can baya, ansha fadin cewa an kashe Abubakar Shekau
amma kuma bayan lokaci kadan sai aji ya fitar da sako
da hoton Bidiyo cewa yana raye kuma yana samun
nasara.
A lokacin mulkin shugaba Goodluck Jonathan an umarci
soja a wancan lokaci da su kama Abubakar Shekau a
raye amma kuma har Gwamnatin ta sauka an gaza
kama shi.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Babban Hafsan Sojan Najeriya Ya BukaciSoja Su Kamo Abubakar Shekau cikinKwanaki 40 Title : Babban Hafsan Sojan Najeriya Ya BukaciSoja Su Kamo Abubakar Shekau cikinKwanaki 40
Description : Janar Tukur Yusuf Buratai Babban Hafsan Sojan Babban Hafsan sojan Najeriya Tukur Buratai ya dibawa Sojan kasar wa’adin kwanaki 40 d...
Rating : 5
Related Posts: bokoharam, hausa

0 Response to "Babban Hafsan Sojan Najeriya Ya BukaciSoja Su Kamo Abubakar Shekau cikinKwanaki 40"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561