Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Hausa news » Bunƙasa tattalin arziki: Jihar Kebbi zata fitar da Akuyoyi 2000 duk rana zuwa Saudiya

Bunƙasa tattalin arziki: Jihar Kebbi zata fitar da Akuyoyi 2000 duk rana zuwa Saudiya

Unknown
Add Comment
Hausa news
Wednesday, 9 August 2017
Gwamnatin jihar Kebbi ta kammala shirin fara aikawa da akuyoyi 2000 a kowace rana zuwa kasar Saudiya cikin wata hadin gwiwa data shiga tare da bankin musulunci na Ja’iz.


Kwamishinan kasafin kudi da tsare tsare na jihar, Alhaji Jailani Muhammad Yauri ne ya bayyana haka yayin dayake ganawa da yan jaridu a karshen makon data gabata, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.


KU KARANTA: Zandoro: an gano mutumin da yafi kowanne ɗan Najeriya tsayi (Hotuna)


Kwamishinan ya kara da cewa jihar sa na kokarin shirya wata alakar kasuwanci tare da kasashen Nijar da Bini, da kuma jihohin Sakkwato da Zamfara da nufin habba tattalin arzikin dukkanin bangarorin.

Akuyoyi
“Mun amince tsakanin kwamishinan 

kasafin kudi na Zamfara dana Sakkwato cewa zamu tsara wata alakar kasuwanci a tsakaninmu musamman akan shinkafa da sauran kayan amfanin noma wanda muke sa ran hakan zai inganta kasuwancin mu tare da samar mana da kudaden shiga.” Inji Alhaji Jailani.

Daga karshe Kwamishinan ya koka kan rashin ingantaccen tsarin shirya kasafin kudi mai hangen nesa, tare da karancin kwararru da zasu tafiyar da tsarin.


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Bunƙasa tattalin arziki: Jihar Kebbi zata fitar da Akuyoyi 2000 duk rana zuwa Saudiya Title : Bunƙasa tattalin arziki: Jihar Kebbi zata fitar da Akuyoyi 2000 duk rana zuwa Saudiya
Description : Gwamnatin jihar Kebbi ta kammala shirin fara aikawa da akuyoyi 2000 a kowace rana zuwa kasar Saudiya cikin wata hadin gwiwa data shiga tar...
Rating : 5
Related Posts: Hausa news

0 Response to "Bunƙasa tattalin arziki: Jihar Kebbi zata fitar da Akuyoyi 2000 duk rana zuwa Saudiya"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Neco 2016 ENGLISH ESSAY OBJ AND ORAL Answers
    VERIFIED ORAL ENG. 1 BEDBEADCCA 11 ECDCCCDCCB 21 ECEDDCECAC 31 DAADEDCDDD 41 CEBECAEDEB 51 DCAEBDECCA =======================...
  • An yankewa fasto shekara 20 a gidan yari bayan yayi wa ‘yar yarinya fyade
    Wani fasto kasan Ghana na Domeabra mai suna, Vincent Kete, zai kwashe shekaru 20 a gidan yari da aikin wahala bisa ga laifin fyade wa yar sh...
  • Excellent cooperation between West African police services ensured Evans' arrest - IGP
    - Inspector General of Police, Mr Ibrahim Idris, has lauded police services in West Africa over the arrest of Chukwujeme Onwamadike, the sus...
  • Hull City announce sacking of Mike Phelan
    - Hull City are desperate to remain in the Premier League and have now fired their manager -...
  • [Music] Lil Kesh – No Fake Love
    Lil Kesh surfaces with “No Fake Love if you can’t love me now,don’t love me later bcos me no want any fake love when am making my paper.Lis...
  • Davido Is Present At Bank In Atlanta When Armed Robbers Attacked The Bank
    Popular Nigerian singer, Davido, witnessed a bank robbery operation over the weekend in Atlanta, Davido who was close to the scene of t...
  • SAMKLEF REIGNITES WIZKID BEEF, SAYS HE CAN’T TELL HIS STORY WITHOUT MENTIONING HIS NAME
    With this, we can proudly say, Samuel Oguachuba professionally known as Samklef is yet to move on from his famous beef with Wizkid. In a new...
  • BREAKING : ASUU ENDS MEETING WITH FG, ANNOUNCES DECISION TO SUSPEND STRIKE
    - Academic Staff Union of Nigerian Universities has officially suspended its strike - The union announced the suspension after it held a mee...
  • IPOB IMPORTED ARMS FROM TURKEY - MINISTER OF DEFENCE ALLEGES
    - The minister of defence, Mansur Dan Ali, says IPOB is determined to bring confusion in the country - He states that the group is supposed ...
  • DAVIDO IS NOT TOTALLY Free OVER TAGBO’S UMEIKE’S DEATH – POLICE COMMISSIONER
    The report of Directorate of Public Prosecution has revealed that popular music artist, David Adeleke aka Davido might not be totally free o...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561