- Sanatocin da ke dumama kujera sun yi yawa
- Har zuwa yanzu dai babu wata doka da suka mika, duk da matsalolin da al'umma ke ciki
- Ana basu makudan kudade domin kawai suna sanatoci
Kawai in kana so kaci kudin bulus a Najeriya ka zama Sanata, musamman ma idan aka ce ka taba yin gwamna, wannan gidan ritayarka ne kawai, kaje ka hau jar kujera kayi ta muzurai kana jin alert daga banki, na miliyoyin kudin da ya kamata ayi wa talakawa maganin matsalolinsu.
Dubi fuskokin Sanatoci 10 da tun da kuka zabo su a 2015 basu aiko doka ko daya ba, ko sun yafe albashinsu kuwa?
A yanzu dai 24repoters.com ta tattaro muku bayanan wadanda ke dumama kujera, kuma ku talakawa kuna da damar yi musu kiranye su dawo gida, ku tura wadanda zasu wakilce ku ba tare da likimo ba.
1. Sanata Goje daga Gombe, bai iyar da bill ko daya ba.
2. Yariman Bakura na Zamfara, babu dokar da ya kawo, ko da ta shari'ar da yake siyarwa.
3. Bukar Abba Ibrahim mai 'yan mata, babu wata doka daga wajensa.
4. Bayero Nafada daga Bauchi.
DUBA WANNAN: Tattalin arzikin Najeriya, IMF ta bada maki
5. Jonah Jang daga Filato.
6. Jarmaya Useni daga Fulato.
7. George Akume na Binuwai.
8. Ibrahim Abdullahi daga Sakkwato.
9. Mustapha Sani daga Neja.
10. Muhammed Sabo daga Jigawa.
A kudu ma dai akwai, kuma wadannan Sanatoci daga kowacce jam'iyya suka fito.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Title :
Dubi fuskokin Sanatoci 10 da tun da kuka zabo su a 2015 basu aiko doka ko daya ba, ko sun yafe albashinsu kuwa?
Description : - Sanatocin da ke dumama kujera sun yi yawa - Har zuwa yanzu dai babu wata doka da suka mika, duk da matsalolin da al'umma ke ciki - Ana...
Rating :
5