Labels

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

LightBlog
» Hausa news » Wata mata da saurayin ta sun shiga hannun hukuma sanadiyar lakadawa 'yar ta duka har lahira

Wata mata da saurayin ta sun shiga hannun hukuma sanadiyar lakadawa 'yar ta duka har lahira

Unknown
Add Comment
Hausa news
Wednesday, 9 August 2017
Binciken 'yan sanda a kasar Kuwait ya nuna cewa wata mata da saurayin ta sun lakadawa 'yar ta duka har lahira

A can kasar Kuwait kuma, 'yan sanda sun cafke wata mata da saurayin ta da aikata laifin kisan 'yar ta mai shekaru biyar kacal a duniya wanda a yanzu haka su na jiran a fara shari'asr su a kotu

Rahotannin jami'an tsaro sun bayyana cewa wannan karamar yarinya ta mutu ne bayan wata fadowa daga koluwar sama na gidansu irin na kasashen larabawa ma su yin dogayen gine-gine dake unguwar Mubarak Al Kebeer a kasar ta Kuwait.

A yayin da malaman asibiti ma su bayar da agaji na gaggawa su ka zo da 'yan sanda, sun lura da cewa akwai raunuka a jikin wannan yarinya wanda ba su yi wata-wata ba su ka kira masu binciken kwa-kwaf.


Wata mata da saurayin ta sun shiga hannun hukuma sanadiyar lakadawa 'yar ta duka har lahira

Jaridar Al Qabas ta kasar Kuwait ta ruwaito cewa, an baiwa mai gabatar da kara damar ganin gawar wannan yarinya don ya samu hujjoji wanda zai bayyana a gaban kotu.


Bincike da tambayoyi a kan wannan mata wadda sun rabu da mijinta mai shekaru 26, ta bayyana cewa, ita da saurayin ta ne dan shekara 24 suka lakadawa 'yar ta duka saboda a cewar ta wai tana damunsu.


KU KARANTA: An yankewa wata mata daurin shekara 16 saboda ta tsiyayawa saurayin ta soyayyen mai


Wayewar gari na ranar Litinin din da ta gabata ne, 'yan sanda su ka cafke wannan saurayi na ta inda su ka mika shi gaban alkali.


Binciken 'yan sanda ya nuna mu su cewa marigayiyar ta na da wata rashin lafiya wadda ta ke bukatar kulawa ta musamman kuma wannan ba shine karo na farko da mahaifiyarta ta lakada ma ta duka ba.


Don shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: 24repoters.com@gmail.com


Ku duba shafukanmu na sada zumunta a:


We appreciate you for reading Teeloadeders, but we think it will be better you like our facebook fanpage and also follow us on twitter below.
Follow @Teeloadedblog
Are you an artiste? Do you want your music to go viral and reach a large number of audience? Promote your music on TEELOADED by clicking here. You can also advertise your product or brand by clicking here.
Tweet
Wata mata da saurayin ta sun shiga hannun hukuma sanadiyar lakadawa 'yar ta duka har lahira Title : Wata mata da saurayin ta sun shiga hannun hukuma sanadiyar lakadawa 'yar ta duka har lahira
Description : Binciken 'yan sanda a kasar Kuwait ya nuna cewa wata mata da saurayin ta sun lakadawa 'yar ta duka har lahira A can kasar Kuwait kum...
Rating : 5
Related Posts: Hausa news

0 Response to "Wata mata da saurayin ta sun shiga hannun hukuma sanadiyar lakadawa 'yar ta duka har lahira"

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

ADSENSE CODE HERE

Popular Posts

  • Neco 2016 ENGLISH ESSAY OBJ AND ORAL Answers
    VERIFIED ORAL ENG. 1 BEDBEADCCA 11 ECDCCCDCCB 21 ECEDDCECAC 31 DAADEDCDDD 41 CEBECAEDEB 51 DCAEBDECCA =======================...
  • An yankewa fasto shekara 20 a gidan yari bayan yayi wa ‘yar yarinya fyade
    Wani fasto kasan Ghana na Domeabra mai suna, Vincent Kete, zai kwashe shekaru 20 a gidan yari da aikin wahala bisa ga laifin fyade wa yar sh...
  • Excellent cooperation between West African police services ensured Evans' arrest - IGP
    - Inspector General of Police, Mr Ibrahim Idris, has lauded police services in West Africa over the arrest of Chukwujeme Onwamadike, the sus...
  • Hull City announce sacking of Mike Phelan
    - Hull City are desperate to remain in the Premier League and have now fired their manager -...
  • [Music] Lil Kesh – No Fake Love
    Lil Kesh surfaces with “No Fake Love if you can’t love me now,don’t love me later bcos me no want any fake love when am making my paper.Lis...
  • Davido Is Present At Bank In Atlanta When Armed Robbers Attacked The Bank
    Popular Nigerian singer, Davido, witnessed a bank robbery operation over the weekend in Atlanta, Davido who was close to the scene of t...
  • SAMKLEF REIGNITES WIZKID BEEF, SAYS HE CAN’T TELL HIS STORY WITHOUT MENTIONING HIS NAME
    With this, we can proudly say, Samuel Oguachuba professionally known as Samklef is yet to move on from his famous beef with Wizkid. In a new...
  • BREAKING : ASUU ENDS MEETING WITH FG, ANNOUNCES DECISION TO SUSPEND STRIKE
    - Academic Staff Union of Nigerian Universities has officially suspended its strike - The union announced the suspension after it held a mee...
  • IPOB IMPORTED ARMS FROM TURKEY - MINISTER OF DEFENCE ALLEGES
    - The minister of defence, Mansur Dan Ali, says IPOB is determined to bring confusion in the country - He states that the group is supposed ...
  • DAVIDO IS NOT TOTALLY Free OVER TAGBO’S UMEIKE’S DEATH – POLICE COMMISSIONER
    The report of Directorate of Public Prosecution has revealed that popular music artist, David Adeleke aka Davido might not be totally free o...
ADSESNSE CODE HERE

Want to place ads on our website?

Want to place ads on our website?

Want to Contact us?

Want to Contact Us? Send us an Email ✉
teeloadedblog@gmail.com
Whatsapp Us Via : 08130162561

Followers

Copyright@ 2016-2017 Teeloaded All right acclaimed . Theme images by enjoynz. Powered by Blogger.

CONTACT US









24reporters© | New News From Reliable Source

LIKE UR Facebook page

Random Posts

Recent Posts

Header Ads

Contact us | Terms/Conditions | About us | Privacy Policy | Disclaimer | Sponsored Posts | .
Copyright © 2015 - 2018. All rights reserved. Disclaimer : Every Teeloaded member is solely responsible for anything that he/she posts or Comment on Teeloaded


ADD ADMIN ON WHATSAPP VIA 08130162561